Wani malamin addinin musulinci a nan kano malam Musa Sidi Ibrahim, ya bayyana rashin riko da koyarwar ma’aiki S.A.W. a matsayin abun da ya sabbaba lalacewar...
Al’ummar yankin unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso sun yabawa gwamnatin jihar Kano bisa yadda take gudanar da aikin titin kwalta a yankin na Sabuwar...
Kakakin kotunan jihar kano Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa, alkalan majestrate na da hurumin sauyawa shari’a kotu zuwa na addinin musulunci, amma kafin su fara...
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, Dakta Ibrahim Abdul, ya bukaci gwamnati da ta samar da wadataccen wurin...
Kungiyar masu sana’ar rini dake yankin unguwar Samegu a karamar hukumar Gwale a nan Kano sun bukaci matasa da su guji shiga bangar siyasa maimakon hakan...
Kungiyar Dalibai ‘yan asalin jihar kano reshen kwalejin nazarin addinin muslunci da harkokin shari’a ta Legal, sun karrama ‘yan zazu na nan gidan rediyon Dala, bisa...
Majalisar Dattawan Kasar nan ta shirya wani zama na musamman don tattaunawa akan yadda wasu ‘yan siyasa ke siyen kuri’u a hannun masu zabe a lokutan...
Wani malami a nan kano Malam Sagir Garba Kutuga, ya bayyana marigayi sarkin kano Dakta Ado Bayero a matsayin mutum mai jajircewa wajen taimakawa marasa karfi,...
Malamin addinin musulunci Malam Ibrahim Khalil ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa marayu da marasa karfi, domin a gudu tare a kuma tsira tare. Malam...
Wani kwararren Likitan cutar diabetes wanda aka fi sani da ciwon siga a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan kano, Dakta Abubakar Usman, ya bayyana...