Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a Usman Na’abba ta aike da wani mutum gidan kaso, mutumin mai suna Aminu Inuwa wanda ake zarginsa...
Anan kuma dagacin sharada ne Alhaji Mu’zu Ilyasu Sharada, ya bukaci a’lumma a unguwanni daban-daban a jihar kano dasu ringa tallafa wa masu unguwanninsu ta hanayar...
Karamar yarinyar nan da aka tsinci gawarta da safiyar jiya a wata rijiya dake unguwar tukuntawa, ba tare da sanin iyayenta dama daga inda take ba,...
Kungiyar bunkasa ilimi da cigaban dimukradiyya tare da samar da daidaito a stakanin al’umma, SEDSAC ta bukaci gwamnatin tarayya da ta zamo mai fada cikawa kan...
Wani malami mai suna sheikh Abdurrazak uba Musa, ya bayyana zaman sulhu tsakanin ma’aurata da cewa zamane dake kawo Sulhu a tsakanin ma auratan musammanma yayin...
Shugaban hadaddiyar kungiyar ma ai‘katan kananan hukumomi ta kasa kwamarade Ibrahim khalil ya bayyana cewa rashin baiwa kananan hukumomi cin gashin kansu abune dake barazana da...
Shugaban sashen koyar da aikin jarida dake jami’ar Bayero Dr. Haruna Isma’il, ya shawarci malamai musamman ma na jami’o’I, da su rika jan dalibansu a jiki,...
Shugaban hukumar Karota, Baffa Babbba dan-Agundi ya karyata rade-radin dake yawo na cewar hukumar zata hana aiki da baburan adaidaita sahu, ko kuma hana su bin...
Hukumar kwastam a nan Kano ta rufe wani kamfanin sayar da motoci tare da kama mai kamfanin a kan titin Obasanjo sakamakon zargin shigo da mota...
Babbar kotun jiha mai lamba 17 ta yankewa wasu matasa biyu hukuncin daurin shekaru goma kowannensu babu zabin tara, da kuma tarar dubu dari bi-biyu ko...