A cikin shirin Mu Tambayi Likita na yau mun tattauna da Dr. Maryam Aminu kwararriyar likita a sashen hakori da lafiyar fuska na asibitin kashi na Dala....