Anan kuma wata kotu dake unguwar Jaba karkashin alkali Mujitafa Abdulkadir ta yankewa wasu matasa zaman gidan kaso ko zabin tara. Kotun na tuhumar matasan ne...
Mai magana da yawun ma‘aikatan gidajen yari na jhar Kano, DSP. Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, yayi kira ga lauyoyi, dasu ringa zuwa gidajen yari, domin taimakawa...
Anan kuma anyi kira ga manoma, dasu rubanya ayyukansu na Noma, duba da alfaninsa ga rayuwar al umma a jiha dama kasa baki daya. Alhaji Yusif...
Mataimakin shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano Aliyu Yahaya ya shawarci iyaye mata dasu guji sanya kawunansu cikin halin shan miyagun...
Wani malamin addinin musulunci a nan Kano Malam Musa Muhammad Dan-kwano, ya ja hankalin al’ummar musulmai da su rika baiwa kalandar musulunci muhimmanci, maimakon maida hankalinsu...
Mataimakin babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano, Malam Idris Ibn Umar, ya yi kira ga mazajen da suka rabu da matayensu da su rika barin...
Mataimakin kwamandan kungiyar Bijilanti dake unguwar ja’en, Nuradeen Suraj, ya bukaci Al’umma dasu rinka baiwa ‘yan kungiyar bijilanti hadin kai wajen gudanar da aikinsu yadda yakamata...
Shugaban kungiyar Safinatul Khair, dake unguwar lokon makera anan Kano, Malam Ahmad Garba Kofar Na’isa, yayi kira ga mawadata dasu ringa tallafawa al’umma musamman ma awannan...
Babbar kotun shari’ar musulunci karkashin mai shari’ah Hadi Tijjani ce, ta wanke wasu ‘yan bijilante daga zargin hada baki wajen kisan wani matashi, sakamakon rantsuwa da...
Gwanman Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya umarci hukumar hana cin-hanci da rashawa ta jiha, ta binciki zargin hadiye sama da naira miliyan shida da akace...