Sabon kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, CP Ahmad Ilyasu, ya ce ‘yansanda kadai ba zasu iya tsare rayuka da dukiyar al’umma ba, don haka akwai bukatar kowa...
A irin wannan rana ce ta 26 ga watan Ramadan a shekara ta 9 bayan hijirar manzon Allah (S.A.W) Annabi ya dawo daga yakin TABUKA, wanda...
Shugaban kungiyar wayar da kan matasa akan shaye-shayen miyagun kwayoyi Kwamrade, Usman Musa Danmari, ya yi kira ga matasa su guji ta ammali da miyagun kwayoyi....
Shirin dake jan zarge wajen kawo muku batutuwan da suka shafi siyasar Kano dama kasa baki daya, Muzammil Ibrahim Yakasai ne ya jagoranci shirin na jiya. Download...
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa wani matashi ya amsa zargin satar wayar abokinsa saboda samun saukin hukunci a gaban kotu. Haka kuma mun...
Sabon Kakakin majalisar yara ta kasa ‘yan kasa da shekara sha 18, Maisara Abdulkadir Abbas, ya ce sun shirya tunkarar kalu balen azabtar da kanan yara...
Shirin wasan kwaikwayon Radio mai nisan zango dake zuwa muku a kullum da misalin karfe 07:00 zuwa 07:30 na safe, sannan a maimaita da misalin karfe...
Shirin dake jan zare wajen kawo muku batutuwan da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, Sojojin baka kan baje hajarsu acikin shirin amman...
Acikin shirin kunji cewa wani matashi ya samu gurbin zama a gidan yari sanadiyar yin turoso a filin Allah da tsakar rana. Ana zargin wani makaho...
A irin wannan rana ta 25 ga watan Ramadan a shekara ta 8 bayan hijirah, aka samu nasarar rushe manyan gumakan Quraishawa, UZZAH da SUWAA’A da...