Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Juma’a 10-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
Domin jin yadda ta wakana, saurari shirin Baba suda na yau juma’a 10-05-2019. A tashar DALA FM da karfe 10:30 na dare.
Majalisar dinkin duniya ta nada Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II, a matsayin mamban kwamatin cigaban muradan karni na shekarar 2019 da 2020. Yayin da yake...
Shugaban masu shigo da dankalin Turawa jihar Kano, Yahaya Adamu Datti Tarauni, ya yi kira ga ‘Yan kasuwa masu sana’ar siyar da dankalin Turawa, da su...