Shirin siyasa dake jan zare wajen kawo muku halin da ake ciki a siyasar Kano wadda hausawa ke cewa sai Kano, haka kuma shirin kanyi duba...
Acikin shirin Baba Sudan a ranar jumu’a kunji cewa aljanu sun bude kamfanin sukari a Legas inji wata mata da ake bi bashi. An kama wani...
Shugaban kungiyar cigaban dalibai da al’ummar garin Gasau dake karamar hukumar Kumbotso, Abubakar Mu’awiyya Gasau, ya yi kira ga al’umma da su rinka taimakon junan su...
Shugaban makarantar nazari da binciken magungunan gargajiya dake nan Kano, Dr Yakubu Mai Gida Kachako, ya yi kira ga gwamnatin jiha da ta kara kaimi wajen...
Shugaban kungiyar ‘yan kishin kasa Concerned Citizens, Nasiru Sulaiman Abdulkarim, ya bukaci daidaikun kungiyoyin al’umma da su dage wajen cigaba da agazawa marasa karfi a wannan...
Shugaban karamar hukumar Dala, Kwamrade Ibrahim Ali Yantandu, ya ce karamar hukumar ta kashe sama da Naira miliyan 68, wurin gyara dakunan kwana guda bakwai a...