A irin wannan rana ta 23 ga watan Ramadan a shekara ta 8 bayan hijira aka samu nasarar rushe gunkin Lata, a karkashin jagorancin Abusufyan da...
Shirin dake jan zare wajen kawo muku halin da ake ciki a Siyasar Kano dama kasa baki daya, Kamar kullum Muzammil Ibrahim Yakasai ke jagorantar shirin. Download...
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa wani malami ya fada tsaka mai wuya sakamakon wasu dalibansa da suka damfareshi da sunan zasuyi masa kudi....
Babban sakataren hukumar jin-dadin alhazai ta jihar kano, Muhammad Abba Danbatta, ya ce Karin kudin aikin hajji da aka samu a bana ya samo asali ne...