A rana irin ta yau a shekara ta takwas 8 bayan hijirar Annabi (s.a.w) akayi yakin Da’if wanda Annabi (s.a.w) ya jagoranci musulmai. A kuma irin wannan...
Kungiyar matuka Babura mai taya uku, ta ce yawancin matukan dake zirga-zirga yayin tsaftar muhalli na karshen mako a jihar Kano, ba ‘ya’yan kungiyar ba ne....
Shugaban majalisar malaman jihar Kano, Mallam Ibrahim Khalil, ya ce tallafawa marayu wani muhimmin al’amari ne wanda A… (S.W.T) ne kadai yasan iya ladan ga wanda...
Iyayen Marayun unguwar ‘yan-mata dake yankin Rijiyar Lemo a karamar hukumar Dala, sun bayyana bukatar ganin marayun ‘yayansu sun kai matakin tallafawa al’umma maimakon yadda ake...
Limamin masallacin Imamu Muslim dake unguwar Sani Mainagge layin ‘yan Rariya a karamar hukumar Gwale, Mallam Muhammad Ibrahim Adam, ya yi kira ga gwamnati da masu...
Fitaccen masannin harshen Hausa a jami’ar Bayero dake Kano, Farfesa Abdulkadir Dangambo, ya ja hankalin al’ummar Hausawa dasu jajirce wajen bunkasa al’adun su don gudun gushewa...
Shirin dake jan zare wajen kawo muku batutuwan da ake ciki a Siyasar Kano dama kasa baki daya, Muzammil Ibrahim Yakasai, Ahmad Rabi’u Ja’en da Abdulkadir...
Acikin shirin Baba Suda na ranar jumu’a kunji cewa wani matashi ya hau kan High Tension din wutar lantarki, sannan kunji labarin wani da ake zargin ya...