Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano, Baffa Babba Dan Agundi, ya ce samar da sarakunan yanka a jihar Kano, babu wani siyasa a cikin...
Shirine da yake kawo muku labarai da rahotonni na musamman a kowane mako, Tijjani Adamu ne ya jagoranci shirin a wannan makon. Download Now Ayi sauraro...
Shirine da yake kawo muku halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, Muzammil Ibrahim Yakasai ne ya jagoranci shirin na ranar Jumu’a...
Acikin shirin kunji cewa an kama wani dake sojar kwana da kayan ‘yan sanda. An kama wasu da suka haura wani gida a Dorayi sukakwashe kudi...
Wata likita dake sashin binciken jini a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dr Aisha Amal, ta bayyana cewa cutar amosanin jini ana kamuwa da ita...
Tshohon shugaban ma’aikata na jihar Kano, Alh Umaru Muhammad Kankarofi, ya yi kira ga iyaye da su jajirce wurin biyawa ‘ya’yan su kudin makarantun islamiyya na...
Saurari shirin Baba Suda na yau Litinin 06 05 2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Gezawa Alhaji Isyaku Ali Danja yace ana so a siyasantar da harkar masarautar ne kawai ake yunkurin rarraba masarautar Kano,...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta umarci kwamatin da ta kafa akan daga darajar Sarakunan yanka na Jihar da ya kawo mata rahotansa a gobe Talata. Da...
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Litinin 06-05-2019. A tashar DALA FM 88.5