Shirin Siyasa dake kawo muku bayanan Siyasar Kano dama kasa baki daya, Muzammil Ibrahim Yakasai ne ya gabatar da shirin a jiya. Download Now Ayi sauraro...
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa wani matashi a Kano ya yanka wata ma’aikaciyar asibiti a wuya bayan da taki amincewa yayi mata fyade....
Raba Masarautar Kano: Umarnin kotu baizo mana akan lokaci ba -Sakataren gwamnatin Kano Babban Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alahaji ya bayyana cewa ko kadan...
Wani rahoto da sashen walwala da jin kai na hukumar Hisbah ta fitar, ya bayyana cewa izuwa yanzu ya samu nasarar karbo kudi da suka kai...
Sarkin wakar sarkin Kano Nazir Mai Waka ya bayyana a shafinsa na Facebook cewa zai bada kyautar kudi har Naira Dubu Dari N100,000 ga mai wasan barkwancin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tayi martani kan korafin jama’ar garin Kakurma dake karamar hukumar Ungoggo dake nan Kano, wanda suka koka kan cewa harsashi na tsallakowa zuwa...