Shirin dake jan zarge wajen kawo muku batutuwan da suka shafi siyasar Kano dama kasa baki daya, Muzammil Ibrahim Yakasai ne ya jagoranci shirin na jiya. Download...
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa wani matashi ya amsa zargin satar wayar abokinsa saboda samun saukin hukunci a gaban kotu. Haka kuma mun...
Sabon Kakakin majalisar yara ta kasa ‘yan kasa da shekara sha 18, Maisara Abdulkadir Abbas, ya ce sun shirya tunkarar kalu balen azabtar da kanan yara...
Shirin wasan kwaikwayon Radio mai nisan zango dake zuwa muku a kullum da misalin karfe 07:00 zuwa 07:30 na safe, sannan a maimaita da misalin karfe...
Shirin dake jan zare wajen kawo muku batutuwan da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, Sojojin baka kan baje hajarsu acikin shirin amman...
Acikin shirin kunji cewa wani matashi ya samu gurbin zama a gidan yari sanadiyar yin turoso a filin Allah da tsakar rana. Ana zargin wani makaho...
A irin wannan rana ta 25 ga watan Ramadan a shekara ta 8 bayan hijirah, aka samu nasarar rushe manyan gumakan Quraishawa, UZZAH da SUWAA’A da...
Shugaban kungiyar mai bibiyar al’amuran matasa da iyayensu, Nasriu Yahaya Sawaba, ya bukaci iyayen kungiyoyi da iyaye da kuma sauran al’umma da su rubanya kokarin su...
Wani likita dake ma’aikatar lafiya a nan kano, Dr Haruna Musa Dadin kowa, ya bayyana rikicewar ciki da wasu ke samu a wannan lokaci na da...