Babbar kotun jiha mai lamba goma sha bakwai karkashin mai shari’a Nasir Saminu ta ayyana cewar har yanzu umarnin hana nadin sababbin sarakuna a jihar kano...
Shugaban kungiyar Ramadan trust iniciative mai rajin tallafawa marayu a watan ramadana, Alhaji Kabiru Isyaku, ya shawarci dattijai a unguwaninsu daban-daban da su samar da wata...
Hukumar kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi a nan Kano, ta ce ta shirya tsaf don samar da sashin ilimin manya a kwalejin nan bada jimawaba. shugaban...
Hukumar hisba ta bukaci masu sayar da kayan masarufi su kauracewa sayarwa da al’umma kayan da zasu cutar da lafiyarsu a wannan wata mai alfarma dama...
Tsohon shugaban kungiyar masu kiwon kaji ta jihar kano kuma mai gidan gona a yanzu, Alh Aminu Adamu ya bayyana cewa diloli suna sayar da kwai...
Wani Malamin Addinin Musulinci, Malam Isah Muhammad Abubakar, ya yi kira ga ‘yan kasuwa dasu rungumi dabi’ar nan ta saukakawa al’umma musamman a acikin wannan watan...
Shugaban tsangayar nazarin tattalin arziki da ke kwalejin Sa’adatu Rimi Malam Aminu Harbau, ya shawarci Gwamnati data rinka shirya bitoci na musamman ga ‘yan kasuwa a...
Shirin Siyasa dake kawo muku labaran Siyasar Kano dama kasa baki daya. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Acikin shirin kunji cewa rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tayi martani kan korafin mazauna garin Kakurma na samun harsasai a yayin da ‘yan sanda ke...
Domin jin cikakken labarin, saurari shirin Baba suda na yau Laraba 15-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.