Na’ibin limamin masallaci masjid Ibadurrahman dake Ja’en Shago tara malam Muhammad jaen yayi kira ga al’umma baki daya da suri ka tallafawa marayu duba da irin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ja hankalin iyayen yara da su gargadi ‘ya’yansu don kaucewa yin amfani da tashe wajen tayar da fitina ko kwace....
Rundunar Yansandan jihar Kano tayi holen wasu mutane Fiye da hamsin da take zargin sun aikata laifukan Fashi da makami, fyade da kisan Kai Gami da...
Kotun majistrate mai lamba goma sha hudu ta yankewa wani matashi hukuncin dauri shekaru uku babau zabin tara, sakamakon samunsa da laifin tserewa daga kotun lokacin...
Wani kwararren likita Dakta Ibrahim Muhammad Badamasi dake asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya bayyana yawan shan ruwa a lokacin sahur da buda baki tare...
Acikin shirin na jiya mun kawo muku rahoto na musamman akan al’adar tashe. Mun kawo muku labarin wani Gwauro da kotu ke tuhumarsa da yunkurin...
Shirin Siyasa dake kawo muku halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya. Download Now Ayi sauraro lafiya.