Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Laraba 01-05-2019. da karfe 10:30 Na dare a tashar DALA FM 88.5
Wani magidanci: Wayar #320,000 ta koma #90,000. Domin jin cikakken labarin saurari shirin Baba suda na yau Laraba 01-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe...
11:42 Malami a jami’ar Bayero dake nan Kano Dr, Sa’idu Ahmad Dukawa, yayi kira ga ‘yan siyasa da su rinka bibiyar tsarin demokradiyya, a duk lokacin...
shirin wannan rayuwa tare da Asma’u Sadik Baby Nice wacce take tattaunawa akan mata masu shiga kasuwanni a lokacin Azumi. za ku iya bayyana ra’ayoyin ku...