Shirin siyasa dake jan zare wajen kawo muku labarai da rahotonnin halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, Abdulkadir Yusuf Gwarzo shine...
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa Wasu ‘yan matan karkara hudu sunyi shahada a ruwa. ‘Yan hisbah sun fatattaki wasu tukaru da suke taruwa...
Ana gudanar da zanga-zanga a gidan Murtala yau a nan Kano bayan biyo rattaba hannu da Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi akan...
Wani likita dake sashen binciken jini a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dr Dalha Halliru Gwarzo, ya shawarci masu dauke da cutar amosanin jinni wato...