Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke gandaye wadanda basa azumi a jiya Litinin dake ranar farko ta watan Azumin Ramadhan, Rundunar ta kai sumame unguwannin...
Shirin dake kawo muku halin da ake ciki a siyasar Kano dama Nigeria baki daya. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Acikin shirin kunji cewa hukumar Hisba ta jihar Kano ta fara kamen gandaye. An cafke wani direban adai-daita sahu da yake kiran matar aure a waya....
Limamin masallacin Juma’a dake kasuwar Singa a nan Kano, kuma malami a sashin ilimin addinin muslunci na jami’ar Yusuf Maitama Sule, Dr. Ibrahim Ilyas, ya yi...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Takai, Kwamrade Musa Ali Kachako, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta jiha , da su kafa kwamitin da zai rinka...
Limamin masallacin Juma’a dake kasuwar Singa a nan Kano, kuma malami a sashin ilimin addinin muslunci na jami’ar Yusuf Maitama Sule, Dr. Ibrahim Ilyas, ya yi...