A irin wannan rana ce ta 24 ga watan Ramadan a shekara ta 20 bayan hijirar Manzon Allah salallahu alaihi wasallam, aka sami nasarar kammala...
Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya yi alkawarin hidimtawa al’ummar jihar Kano ta bangarori daban-daban. Ganduje ya bayyana hakan ne bayan rantsar da shi da...
A safiyar yau ne aka rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osibanjo a filin taro na Eagle Square dake tarayyar Abuja. Haka...