Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya taya al’ummar musulmi murnar barka da salla tare da murnar kammala azumin watan Ramadan na bana. Ganduje, ya...
Limamin masallacin Idi na Sheikh Abubakar Dan Tsakuwa dake Ja’en Ring Road, Malam Abdulkarim Aliyu cikin hudubar da ya gudanar ya bukaci al’ummar musulmi su kasance...