Mai Magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa an fara samun cigaba a rukunin kotun jihar Kano, sakamakon tabbatar da...
Malami a sashen koyar da kimiyar siyasa a jami’ar Bayero dake Kano, Dr. Sa’idu Ahmad Dukawa, ya ce muddin ana so a ga kasar nan ta...
Shirin dake kawo muku halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, kamar kullum Muzammil Ibrahim Yakasai ke jagorantar shirin. DOWNLOAD NOW Ayi...
Acikin shirin kunji cewa shugaba Buhari yace za’a iya fitar da Najeria daga cikin kangin talauci cikin shekara goma. Ana zargin wasu matasa da boye wata...
Wani malami a kwalejin ilimi da share fagen shiga jami’a dake Kano wato CAS, Kabiru Sufi, ya ce shekaru 20 da aka shafe ana gudanar da...
Shugaban kungiyar bunkasa ilimi da cigaban demokradiya da samar da daidaito a zamantakewa, SEDSAC, Kwamrade Hamisu Umar Kofar Na’isa, ya yi kira ga al’umma musamman ma...