Kungiyar horars da matasa kan kananan sana’o’in dogaro da kai wato Arewa Youth Enterprenuer ta bayyana cewa tallafawa marayu tare da jansu ajiki na sanya musu...
Wani likita dake Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dr Musa Kofar Naisa, ya ce cutar amosanin jini cuta ce da ta zama ruwan dare, duba...
Shirin wasan kwaikwayon Birnin Dala dake zuwa muku a kullum da karfe 07:30 na safe sannan a maimata da karfe 03:00 na yamma. Download Now Ayi...
Acikin shirin kunji cewa wani ya baiwa wani matashi kwaya a yayin murnar Sallah, wanda hakan ya sanya shi yin ruku’a babu riga. An samu wata...
Shirin siyasa na Hangen Dala da kan kawo muku labarai da rahotonnin halin da ake ciki a siyasar Kano. Download Now Ayi sauraro lafiya,
Mai Magana da yawun ma’aikatan gidajen yari na jihar Kano DSP Musbashu Lawan Kofar Nassarawa, ya yi kira Ga al’umma da su ringa taimakwa daurarru musamman...
Hukumar jin-dadin alhazai ta jihar Kano, ta bukaci wadanda suka fara biyan kudin aikin hajjin bana ta tsarin adashin gata, da su cikasa kudadensu don baiwa...
Bayan wani zama da jam’iyyar ta yi da duk wani mai ruwa da tsaki na jam”iyyar da suka hada da shugabanni,gwamnoni da sanatoci da sauran yan...