Domin jin yadda dan ba ruwanka din ya dinga yin ruku’u babu riga bayan ya farfado daga dogon suman da ya yi a unguwar Sharada. Mu...
Hakimin Fagge kuma Tafidan Kano, Mahmud Ado Bayero, ya yi kira ga iyaye da su cigaba da bada tarbiya ga ‘ya’yan su duba da muhimmancin ta...
Kungiyar tsofaffin daliban makarantar koyar da aikin jarida dake Goron Dutse aji na 2015, ta nada Abubakar Sabo na nan gidan rediyon Dala a matsayin sabon...
Majalisar dokokin jihar Kano ta nada, Abdulaziz Garba Gafasa a matsayin sabon shugaban majalisar. Abdulaziz Garba Gafasa mai wakiltar karamar hukumar Ajingi, ya zama shugaban majalisar...