Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sauyawa filin wasa na kasa dake Abuja suna zuwa filin wasa na Mashood Abiyola. Shugaba Buhari ya sanya sabon sunan ne...
Anyi kira ga mahukunta da al’ummar gari da su hada hannu wajen magance matsalar shan miyagun kwayoyi a tsakankanin al’ummar kasar nan. wani dan gwagwarmaya, Kwamaret...
Cikakken labarin zaizo muku ta cikin shirin Baba Suda na yau da misalin karfe 10:30 na dare.
Wani matashi dan gwagwarmaya a jihar Kano, kwamared Auwalu Yakubu dan Amina, ya yi kira ga shugabanni musammam ma su rike da mukamam siyasa da su...
Wani dan siyasa a jihar Kano, kuma daya daga cikin ‘yan kwamatin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyar NRC a shekarar 1993, Hamza...
Shugaban dattawa na kasuwar dabbobi dake hauran makaranta a karamar hukumar Gwale, Alh Mansur Ashura, ya yi kira ga mahukunta da su kawo masu dauki bisa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu mutane 13 a gaban kotun majistre mai lamba 42 dake Noman saland karkashin mai shari’a Hanif Sunusi,...
Shirin dake kawo muku labaran halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya. Muzammil Ibrahim Yakasai ne jagoran shirin DOWNLOAD NOW Ayi sauraro...
Shirin Baba Suda dake kawo muku labarai da rahotonnin abubuwan al’ajabi ban haushi, ko ban takaici, ko kuma batutuwan da kan ciwa al’umma tuwo a kwarya....
Shirin wasan kwaikwayon Birnin Dala na yau Laraba. DOWNLOAD NOW Ayi sauraro lafiya.