A cewar Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dr Abdallah Usman Umar, gwamnatin Kano ta bude makarantun Islamiyyu domin yara su...
Kotu a kasar Andalus ta yanke hukunci a kan dan wasa Neymar da ya biya tsohuwar kungiyar sa ta Barcelona euro miliyan 6.6 kwatankacin Fam miliyan...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariya Abubakar ya ce, hakuri shi ne babban abinda al’umma ya kamata su...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola, ya tabbatar da cewa dan wasan kungiyar kuma dan kasar Jamus, Leroy Sane zai bar...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Human Right, Karibu Yahaya Lawan Kabara, ya shawarci shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi, da...
Hukumar kare hakkin mai siye ta kasa shiyyar Kano, ta ce za ta rufe dukkanin shaguna da wuraren kasuwanci da ba su yi biyayya da matakan...
Mahukuntan gasar Premier ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa guda daga cikin dan wasan gasar ya na dauke da kwayar cutar. Dan wasan an dai...
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta ce za ta mayarwa da magoya bayan kungiyar kudin tikitun su na ragowar wasannin da ba za su kalla...
Kotun tafi da gidan ka na ci gaba da gudanar da aikin ta na hukunta ma su karya dokar kulle a jihar Kano. A zaman kotun...
Kungiyar Kano against Covid-19 da hadin gwiwar gwamnatin Kano sun shirya wani taron na karawa juna sa ni ga manema labarai domin ilmantar da su yadda...