Labarai3 days ago
Rashin kishin al’umma ne ya sa wasu Ƴan Majalisun Arewa suka amince da ƙudirin dokar gyaran Haraji – Human Right
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta ƙalubalanci ƴan majalisun ƙasa, waɗanda suka amince da ƙudirin dokar gyaran haraji da...