Labarai4 years ago
Ban san cewa EFCC ta na da damar cire kashi 5% daga cikin kudaden da take kwatowa ba – Muhammad Umar
Mai rukon shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC Muhammad Umar yace bashida masaniyar cewar hukumar zata rika baiwa duk wanda ya taimaka wajen...