A daren Laraba ne Allah ya yi wa Hajia Fatima Dalhatu, daya daga cikin matan Alkali Muhammad Dalhatu bayan ta sha fama da rashin lafia. Hajiya...
Tuni a ka yi jana’izar, Hajia Rakiya Dalhatu, daya daga cikin matan Alkali Muhammad Dalhatu wadda ta rasu a ranar Laraba bayan ta sha fama da...
Mai horas da kungiyar Kano Pillars, Ibrahim A Musa, ya ce sakamakon ruwan saman da a ka yi ya sanya kungiyar ta Kano Pillars ta yi...
Kungiyar ma’aikatan Shari’a ta kasa (JUSUN) ta kira taron gaggawa a shelkwatar ta da ke babban birnin tarayyar Abuja. A daren jiya Talata ne dai wasu...
Tuni dai haka ‘yansandan kasar Faransa suka dakume mutanen biyu, bayan da guda daga cikin su ya gallawa shugaban kasar Faransa mari a fuska a cikin...
Guda daga cikin mabiya jam’iyyar PDP tsagin Ambasada Aminu Wali, ya ce sun gama shiryawa tsaf, domin fatattakar tsagin Kwankwasiyya daga cikin jamiyyar. Aminu Mai Dawa...
Wani Ƙwararren likitan ƙashi a asibitin ƙashi na Dala, Dr. Yakubu Gana, ya shawarci al’umma da su ƙara baiwa jikin su kariya ta musamman yayin gudanar...
Rundinar ƴan sandan Kano ta ce ba za ta ci gaba da sanya idanu masu kilisa suna sanadiyyar rayuwar mutane ba a gari. Mai magana da...
Hukumar bunkasa tsirrai da dabbobi ta kasa, NABDA, ta bukaci manoma da su kauracewa amfani da iri mara inganci da nufin samun yabanya mai albarka a...
A ranar Juma’a ne za a fara gasar cin kofin kalubale na Umar Gago Challenge Cup wanda kungiyoyi 24 ne za su fafafata a gasar. Ga...