An soke tashin jiragen da aka shirya tashinsu yau da safe a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da ke Legas, sakamakon zanga-zangar ma’aikatan filayen jiragen...
Luiz Inácio Lula da Silva ya lashe zaben shugaban kasar Brazil, bayan samun kusan kashi 51 na yawan kuri’un da aka kada, a zagaye na biyu...
Yan sanda a kasar India, sun tabbatar da mutuwar mutane fiye da 130, lokacin da wata gada da ta kwashe shekaru sama da 100 ana amfani...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya nemi masu sukarsa da su yanke masa hukunci a karshen kakar wasa ta bana. Liverpool a halin yanzu tana...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai kama hanyarsa zuwa Ingila, domin a duba lafiyarsa a yau Litinin. Mai magana da shugaban, Femi Adesina a sakon da ya...
Victor Osimhen ya zura kwallaye uku a karo na farko a rayuwarsa a wasan da Napoli ta doke Sassuolo da ci 4-0 a filin wasa na...
Mai horas da` Chelsea, Graham Potter, ya dage cewa ba zai uzuri magoya bayan Brighton ba bayan da aka yi masa ihun dawowar sa ranar Asabar....
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya yi wa ‘yan wasan Olympics alkawarin Naira 500,000 kowacce kwallo a ragar Tanzania. A ranar Asabar ne kungiyar Eagles...
Bayan shafe shekaru ana cece-kuce, marubucin fim kuma darakta, Anees Bazmee, ya tabbatar da shirin fim dinsa na barkwanci da ya shahara a shekarar 2005 mai...
Ba’amurke kuma mawaki, Kanye Omari West, wanda aka fi sani da Kanye West ko Ye, ya yi asarar dala biliyan 2 a cikin sa’o’i 24, bayan...