Zakarar gasar Firimiyar kasar Ingila, Liverpool ta zama ta biyu a gasar wadda ta kare da maki 99 a tarihin gasar bayan da ta doke Newcastle...
Dan was an tsakaiyra kungiyar Manchester City, Kevin de Bruyne ya kamo tsohon dan was an Arsenal, Thierry Henry a matsayin wanda ya fi tallafawa a...
Dan was an gaban Leicester City, Jamie Vardy ya zama dan wasa na farko a gasar wanda ya lashe kyautar takalmin Gwal na Golden Boot mafi...
Manchester United ta sami tikitin zuwa gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai bayan da ta lallasa Leicester City da ci biyu da nema a filin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yunkurin rage tafiye-tafiyen kasashen waje domin neman maganin cutar Cancer na daya daga cikin dalilin gina cibiyar kula da ma su...
Yariman Kano, Alhaji Lamido Abubakar Bayero ya yi kira ga matasa da su rinka bawa harkokin wasanni muhimmanci ta hanyar da za ta taimaka mu su...
Kungiyar kwallon kafa ta Brighton and Hove Albion na daf da daukar dan wasan tsakiyar Liverpool, Adam Lallana a matsayin kyauta. Kwantiragin Lallana wanda a ke...
Kungiyar ‘Yan tifa masu dakon yashi a jihar Kano, ta nemi gwamnatin jihar da ta tallafawa kungiyar wajen tsaftace sana’ar ta tare da alkinta muhalli musamman...
‘Yan wasan Afrika wadanda su ka fito daga kasashen Masar da Guinea da kuma Senegal da Kamaru kuma Kenya, sun zama ‘yan wasan farko a kasashen...
Kocin Chelsea, Frank Lampard ya bayar da hakuri a kan takaddamar da su ka yi da mai horas da Liverpool Jurgen Klopp da kuma ‘yan wasan...