Kungiyar bunkasa ilimi da al’amuran jama’a da kuma demokradiyya SEDSAC ta ce kanan sana’o’I a wannan lokaci na cikin wani mawuyacin hali sakamakon yadda wasu matasa...
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Aminu Ma’awiyya Dala, ya sha alwashin maka wani matashi Abba Ibrahim Gwale a kotu, sakamakon zargin sa da yake...
Sarkin kasuwar sabon gari, a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Nuhu Indabo, ya bayyana cewa wajibi sai kowa ya bada tasa gudunmawar wajen yakar cutar covid-19. Sarkin...
Covid-19: Masu hannu da shuni su taimaka da sinadaren wanke hannu a Kano -Dr Nasir Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ba za ta yi kasa...
Kungiyar daliban unguwar Tukuntawa TUYODA, da sauran hadin gwiwar kungiyoyin yankin sun dauki gabaran gudanar da rabon sinadarin wanke hannaye a cikin masallatan fadin yankin baki...
Kungiyar bunkasa ilimi da al’amuran jama’a da demokradiyya SEDSAC, ta al’umma na da rawar da za su taka wajen dakile yaduwar cutar Coronavirus a cikin zamantakewar...
Kungiyar jami’an lafiya ta kasa ta bukaci bankuna da su samar da tsari na musamman a wajen injin cirar kudade wato ATM domin kaucewa kamuwa da...
Wasu mazauna yankin dake makwabtaka da masana’antu a unguwar Ja’en sun koka kan yadda wasu masana’antu har yanzu basu rage cinkoso ba a cikin masana’antun su...
Umarnin da gwamnatin jihar Kano ta bayar na rufe dukannin tashoshin motoci da iyakokin jihar Kano a gobe juma’a wato daren yau karfe 12, a yanzu...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta tabbatar da cewa za ta baza jami’an ta a dukannin masallatan juma’a dake fadin jihar Kano domin dakile yaduwar cutar...