Gwamnatin jihar Kano ta ce, a shirye ta ke ta tsayar da albashin duk wani malamin da ba ya zuwa wajen aikin sa na koyarwa a...
Ƙasar Senegal ta zama zakara a gasar cin kofin nahiyar Afrika a karo na farko bayan ta doke Masar da ci 4-2. Senegal ta samu nasara...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). A baya ne dai Sheikh Ibrahim ya fice daga jam’iyyar...
Wani matashi mai jini a jika ya jingina zaman kashe wando da mutuwar zuciya a wani hali na cimma zaune a tsakanin matasa. Muhammad Sani Abubakar...
Kotu majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari ta sanya Injiniya mua’zu Magaji Dan Sarauniya a hannun beli. Cikin kunshin tuhumar da ‘yan...
Mai masaukin baƙi ƙasar Kamaru ta ficce daga gasar cin kofin nahiyar Afrika na shekarar 2021, bayan ta zubar da ƙwallaye uku a hannun Masar. Mai...
Sakamakon rikicin shugabancin jam’iay a Kano tsakanin bangaren Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsagin sanata Malama Ibrahim Shekarau, wasu ke alakanta uwar jam’iyyar APC...
Pierre-Emerick Aubameyang ya ce matsalarsa da mai horas da Arsenal Mikel Arteta ce ya sanya yanke shawarar barin kungiyar da kuma komawa Barcelona. A ranar Laraba...
Rasha ta zargi Amurka da tada zaune tsaye tare da yin watsi da kiran da Moscow ta yi na a sassauta rikicin Ukraine, kwana guda bayan...
Kaso 35 na wasu kasashen nahiyar Turai za su iya fadawa kangin rashin iskar Gas, muddin har idan Rasha ta katse hanyoyin iskar Gas din da...