Babbar kotun jiha mai lamba 15 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Justice A’isha Ya’u, ta yanke hukunci a kan shari’ar nan da aka shafe shekara shida ana...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 9 dake Milla Road a unguwar Bompai, karkashin mai shari’ Sulaiman Baba Na Malam, ta umarci Gwamna Kano, Dr Abdullahi...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi Kira ga gwamnatin Jihar da ta hanzarta Kai dauki ga manoma a Kananan Hukumomin Doguwa da Tudun Wada domin dakile...
Kotun majistret mai lamba 23 karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, wani direban babbar mota mai suna Zahradden Mustapha ya gurfana akan zargin zamba cikin aminci...
Shugaban dakin karatu na Murtala Muhammad dake jihar Kano Dr Ibrahim Ahmad Bichi ya yi kira ga iyaye da su dage wajen nunawa ‘ya’yan su muhimmancin...
Babbar kotun shari’ar musulinci dake Shahuci karkashin mai shari’a Salisu Umar Abdullahi ta yankewa wani matashi hukuncin yanke hannu a mayar da shi Dungulmi, sannan kuma...
Hukumar gidajen gyaran hali da tarbiya da jihar Kano, sun bukaci al’ummar jihar da su ba su hadin kai wajen gudanar da ayyukan su, musamman bangaren...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a filin Hockey, karkashin mai shari’a Abdullahi Halliru Abubakar ta ci gaba da shari’ar nan da wani mutum Alhaji Musa...
Kotun majistert mai lamba 55 mai zamanta a unguwar Koki, karkashin mai shari’a Sadiku Sammani, ta yi umarnin a yiwa wani matashi bulala uku kan zargin...
Wani malamin koyar da aikin jarida a Jami’ar Bayero dake jihar Kano, Dr. Bala Muhammad ya ce, akwai bukatar kungiyar marubuta ta rinka kiran masana domin...