Jami’an hukumar Hisba ta jihar Kano sun karbi horon sanin makamar aiki game da harkokin tsaro da kuma binciken manyan laifuka. Masanin harkar tsaro da kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, sakamakon yajin aikin da ma’aikatan Shari’a ke yi a wannan lokacin, su na bayar da belin kananan laifuka ne...
Ana zargin wata Malamar makaranta da yi wa dalibin ta dukan da ya yi sanadiyar mutuwar sa, bayan an garzaya da shi asibiti a unguwar Kurna....
Limamin masallacin Juma’a na unguwar Ɗorayi Salanta dake yankin ƙaramar hukumar Gwale Malam Kamilu Sheikh Abdulmumin Yalo, ya ja hankalin matasa da su ƙara duƙufa wajen...
Wani malamin Addinin musulunci a jihar Kano Malam Aminu Mai Diwani, ya yi kira ga al’umma, idan sun tashi yin aure su kaucewa yin karya, domin...
Kungiyar Bijilante ta unguwar Goron dutse dake karamar hukumar Dala a jihar Kano, ta yi wa wani matashi Aski da Reza sakamakon kama shi ya yi...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa (JUSUN) ta ce, daurarrun dake gidan ajiya da gyaran hali su kara hakuri da zarar sun dawo bakin aiki za su...
Kungiyar ‘yan Tebura ta kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano ta ce, ba sa goyan bayan rufe kasuwa ko kin kasa kaya a ranar Talata kamar...
Daya daga cikin limaman Haramin Makka Ka’aba, ya kawo ziyara hukumar Hisba saboda yadda suke samun labarin ta a can kasar Saudiyya. Dakarun Hisbar, domin girmamawa...
Wani matashi mai suna Abubakar Idris Danbare, ya tsinci Naira Dari Biyu da Hamsin a cikin Burodin da ya ke ci, yayin da ya ke shan...