Fadar sarkin Askar Kano karkashin Dr Muhammad Yunusa Nabango ta kama wani wanzamin bogi da yake bin gari ya na kiran shi wanzami harma yake ikirarin...
Wasu masu ababen hawa a jihar Kano sun koka a kan wayar gari da suka yi da tashin farashin man fetur. Wakilin mu Hassan Mamuda Ya’u...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci al’ummar jihar da su himmatu wajan rubutu da karatun tarihi, domin gudun ɓacewar sa a cikin al’umma. Gwamna...
Shugabar Ƙungiyar Mu yaƙi baɗala a tsakanin ƴan Media dake nan Kano Hajiya Amina Muhammad, ta ja hankalin matasa masu amfani da kafafen sada zumunta da...
Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi Ado Bayero, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zama abar koyi a nan duniya...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin rufe wasu cikin makarantun gaba da Sakandiren jihar nan take. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Limamin masallacin Juma’a na Ashabul Kahfi dake unguwar Kuntau Malam Munzali Bala Koki ya ce, al’umma su rinka kiyaye lafuzan su domin duk abinda mutum ya...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Amiril Jaishi dake unguwar Sani Mainagge Mukhtar Abdulkadir Dandago ya yi kira ga madata da su rinka taimakawa wadanda ke da...
Babban limamin masallacin Jami’u Sheikh Aliyul Kawwas dake unguwar Madile Malam Kamalu Abdullahi Mai Bitil ya ja hankalin al’umma da su mika lamuran su ga ubangiji...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye Gangar ruwa a karamar hukumar Kumbotso ya ce, al’umma su rinka jin kan ‘yan uwan su...