Babbar Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu karkashin jagorancin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta sallami wasu matasa biyu da ake zargin...
Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta raba tallafin naira dubu 20 ga matan karkara sama da 8,000 marasa karfi a fadin kananan hukumomi 44 na jihar...
Wani malamin Addinin musulunci a jihar Kano Dakta Surajo Sani Sagagi, ya buƙaci al’ummar musulmai da su ƙara kaimi wajen sada zumunci a tsakaninsu. Dakta Surajo...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci jama’a da su yi watsi da jita-jitar da ke yadawa akan gwamnatin na sayar da kadarorin jihar. Kwamishinan Shari’a na jihar...
Wasu mata da aka sace musu ‘ya’ya sun gudanar da Zanga-zangar lumana zuwa ofishin hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar...
Hukumar Hisba ta kai simame wasu wurare daban-daban da mata ke haduwa suna shan Shisha a jihar Kano, inda ta yi nasarar kamo matan da take...
Wani mai sana’ar aikin sarrafa Turoso a jihar Kano ya ce, ya kwashe sama da shekaru goma yana sana’ar aikin sarrafa Turoso yana sayarwa kananan manoma...
Hukumar KAROTA ta cafke wani mutum mai suna Mista Ekennah Okechuku wanda ya yi safarar Sinki 60 na tabar wiwi zuwa jihar Kano. Hakan na cikin...
Al’ummar yankin Bankauran Dangalama da ke Karamar hukumar Dawakin Tofa sun koka matsalar ilim da lafya da wutar lantarki da kuma hanyoyin zirga-zirgar ababen hawa. Al’ummar...
Wani manomi a jihar Kano ya ce, takin gargajiya na Turoson mutane ya fi kowane taki na zamani amfani a gona. Manomin ya bayyana hakan ne...