Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ziyarci Makarantar yara ‘yan gudun hijira da ke Mariri domin basu tallafin kayan abinci da kuma...
Najeriya za ta karbi jimillar kudi kimanin dala miliyan 143 daga asusun duniya na tallafawa harkokin lafiya wato ‘Global Fund’ don ci gaba da yaki da...
Kungiyar ma’aikatan asusun kula da kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF a jihar Kano, ta bukaci a rika taimakawa marayu domin rage musu radadin rashin...
Gwamnatin tarayya ta ce, malamai miliyan daya da ake da su ba za su wadatar da adadin daliban Najeriya da yawansu ya kai sama da miliyan...
Wani matashi mai sayar da kayan miya a jihar Kano, Zahradden Abubakar Hassan ya ce, karin farashin man fetur ya janyo tsadar kayan miya a wannan...
Kungiyar ‘yan Sintiri ta Bijilante ta kasa reshen jihar Kano ta ce, a shirye take domin dakile yawaitar kwacen waya musamman a kan baburan adaidaita sahu....
Wani mai sayar da kayan masarufi da ke kasuwar Dawanau a jihar Kano Malam Aminu Isma’il Muhammad ya ce, Masu wadatar da ke sayen hatsi a...
Ana zargin wasu ‘yan sandan Anti Daba sun yi sanadiyar salwantar rayukan wasu matasa guda biyu a unguwar Sharada ‘Yar Kuka da ke karamar hukumar Birni...
Wani manomi a jihar Kano Malam Ali Sulaiman da ke yankin Kududdufawa a karamar hukumar Ungogo ya ce, tsadar taki ya bayar da gudunmawa wajen rashin...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da komawar dalibai ‘yan aji daya da na aji hudu na Sakandare makaranta a ranar Litinin mai zuwa. Kwamishinan Ilimi na...