Yayinda aka koma makaranta yau Litinin bayan shafe watanni 7 Daliban suna zaune a gida saboda bullar cutar Corona, shugaban makarantar sakadire da ke unguwar Goran...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na 3 ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa a karamar hukumar Hadeja da ambaliyar...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da mai bashi shawara na musamman kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai daga muƙaminsa. Kwamishinan yaɗa labaran Kano...
Baban limamin Masallacin juma’a na Usman bin Affan da ke Kofar Gadon Kaya Dr. Abdallah Usman Umar Gadon Kaya ya ce, ba dai-dai ba ne abin...
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado ya bayar da umarnin duk wanda ya sayi fili a hannun...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kai wa al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa kayan tallafin gaggawa a kananan hukumomi goma sha uku da lamarin ya shafa a ...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya yi kira ga al’umma da su rika yiwa shugabannin addu’a domin addu’ar bayin Allah na tasiri...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam da ke unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso, Malam Abdullahi Ishaq Garangamawa ya ce, zabar wa...
Kotun majistrate mai lamba 18 da ke zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi karkashin mai shari’ah Auwal Yusuf Sulaiman, wani mutum mai suna Liman Amadu da ragowar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, akwai yiwuwar nan gaba kadan a samarwa da hukumar ta Hisbah kotun ta ta musamman wadda za ta rinka hukunta wadanda...