Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 30 ga watan Yulin ko wace shekara a matsayin ranar abota ta duniya, da nufin wayar da kai da kuma...
Masarautar Zazzau ta ce, ta soke hawan ranar sallah, da kuma hawan Daushe da a ka saba yi duk shekara. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, sun yi kokarin ganin masu hidimar aikin hakar kabari a Sharada gidan Kwari sun samu katin karbar tallafin...
Gidauniyar tallafawa marayu da marasa karfi da ke garin Riga Fada a karamar hukumar Kumbotso mai suna Riga Fada Orphan and Less Privilege ta gabatar da...
Babban limamin harami da ke Saudiyya Shaikh Abdallah Bin Muhammad Bin Sulaiman ya yi kira ga al’ummar musulmin duniya da su rungumi dabi’ar jin tsoron Allah...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da karyewar Gadar Garin Fegin Kankara da ke mazabar Yarimawa a karamar hukumar Tofa a farkon Daminar nan. Kwamishinan Aiyuka Alhaji...
Shugaban asibitin musulmai da ke Tudun Wada a jihar Kaduna Shehu Abdulmumini Makarfi ya ce, akwai yiwuwar gwamnati ta fara amfani da masarautun gargajiya wajen ganin...
Wani malamin makaranta da ake zargi da yin fyade ya sake gurfana a gaban babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a kan titin Mila,...
Wani matashi mai sana’ar Dankali dake unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso ya kubuta daga hannun wani mutum da ake zargin dan damfara ne yayi yunkurin...
Mai unguwar Danbare da ke karamar hukumar Kumbotso Saifullahi Abba Labaran ya ce, sakamakon titin Ring Road da a ke yi tun daga sabon titn Dorayi...