Kotun majistret mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sanusi Usman Atana ta aike da wani matashi mai suna Jamilu Habibu gidan kaso saboda zargin hada baki...
Wasu ma’aikatan rodi da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun koka a kan yadda kamfanin ya rike musu hakkokin su bayan ya dakatar da su...
Kasancewar sallah ta gabato hakan ya sanya hada-hadar kasuwancin dabbobi a birnin Kano da kewaye, sai dai kuma a bana rakuma sun fi yawa a kasuwannin...
Wani matashi ya gurfana a rukunin kotunan shari’ar musulunci da ke kofar Kudu a kan zargin sata a wani babban kantin sayar da kayayyaki da ke...
‘Yan bindiga sama da dari sun kai hari a garuruwan Kerawa, Rago, Zariyawa da Marina da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Al’amarin ya faru...
Hukumar shirya jarabawar JAMB ta bai wa jami’o’i da kuma makarantun gaba da sakandire umarni da su bai wa daliban da su ka zabi gurbin mataki...
Wani abun fashewa da a ke zargin bom ne ya yi sanadiyyar mutuwar kananan yara 6 yayin da kuman wasu yara 5 su ka jikkata a...
Gwamnan jihar Kaduna Malan Nasiru El-Rufa’i ya umurci ma’aikatan gwamnatin jihar su koma bakin aiki a ranar Litinin, 20 ga watan Yulin 2020, bayan kwashe watanni...
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya kalubalanci wani rahoto da ya danganta shi da takarar shugabancin kasar nan a shekarar 2023. Jaridar Daily Independent ta ranar...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawallen Maradun ya yi kira ga Shugaban kasa Muhammad Buhari da ya goyi bayan sulhu da mahara da kuma gwamnonin arewa maso...