Limamin masallacin Juma’a Na Masjidul Ƙuba da ke unguwar Tukunwa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, Azumin Tasu’a day Ashura Na kankare zunuban shekara guda. Malam...
Limamin masallacin Juma’a na Akafaruddeen da ke unguwar Sabon Gari, karamar hukumar Fagge, jihar Kano, Dr Muhammad Ahmad, ya ce, an zo wani zamani da wasu...
Hukuma mai kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta cafke wani matashi yana sojan-gona da hukumar, dai-dai lokacin da yake tsaka da tare...
Wani matashi mazaunin garin Gwarzo, Salmanu Haladu, mai sana’ar sayar da Masara a jihar Kano, ya ce, rashin raina sana’a da basa yi ya janyo su...
Hukumar da ke yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta kai ziyara kauwar ‘yan canji da ke Wapa, a jihar Kano. Mataimakin shugaban...
Mahaifin budurwar nan da ake zargin ta rataye kanta a Garin Dawu da ke Karamar hukumar Warawa jihar Kano, ya ce, dama can ƴar sa, tana...
Wani magidanci mazaunin Garin Dawu da ke Karamar hukumar Warawa jihar Kano, ya ce, babu wani dalili bayyananne a kan budurwar nan da ake zargin ta...
Wani saurayi da ake zargin ya yi yunkurin daukar budurwarsa su je garin Legas ayi musu aure ya ce, budurwar tana son shi, kuma an kore...
Hukumar kula da wuraren shakatawa ta jihar Kano Tourism board, ta ce, idan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano, ta tabbatar da...
Fadar sarkin Askar Kano, karkashin Alhaji Yunusa Muhammad Nabango, ta kama wani matashi mai suna Yusha’u Hamza da ake zargin Wanzamin bogi ne. A zantawar wakilin...