Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito, ya ce, sashi na 41 na kundin tsarin mulkin kasa ya baiwa kowan ne...
Shugaban Kungiyar masu sana’ar sayar da kayan girki na zamani, Aminu Uba Waru, ya ce, tukunyar gas da ake amfani da ita domin girke-girke a gidaje...
Mazauna Yankin Kumbotso zuwa Rimin Dan Zakara a jihar Kano sun koka bisa yadda suka ce, kamfanin tunkudo wutar lantarki na TCN ya auna gidaje, filaye...
Tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II ya samu sauyin wajen zama daga kauyen Loko zuwa karamar hukumar Awe a jihar Nasarawa. Jirgi mai saukar...
Sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shiga gidan sarki na kofar Nasarawa domin yiwa mahaifinsa marigayi tsohon sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero addu’a. Wakilinmu...
Mai magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce, mazauna gidajen ajiya da gyaran hali suna da...
Wani kwararren likitan ido a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dakta Umar Farouq Ibrahim, ya ce, cutar hawan jinin ido da aka fi sani da...
Babban limamin masallacin juma’a na Murtala, Muhammad Mallam Kabir Badamasi Dan Taura, ya ce, sai al’umma sun kara sanya tsoron Allah a zukatansu musammanma cikin al’amuran...
Shugaban kungiyar Dalibai ta Unguwar Gaida Abubakar Auwal Jibrin, yayi kira ga iyaye da su kara kulawa da karatun ‘ya’yansu domin rayuwarsu ta zama abar alfahari....
Dan majen Kano Hakimin Gwale Alhaji Yahya Inuwa Abbas, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su kara himmatuwa wajan taimakawa makarantun Islamiyya. Alhaji Yahya Inuwa...