Mai Magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya bayyana cewar, duk wanda ya tsere daga gidan...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da kashe kudi Naira Milyan 45 domin gudanar da bikin rantsar da dalibai da kuma yaye su...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta Kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta damke wasu mutane uku da aka samu su na yin jabun zuma....
Wani malami a Jami’ar Yusif Mai tama Sule a bangaren lissafi, kuma memba a kungiyar kwararru akantoci ta Kasa Malam Umar Habibu Umar, ya yi kira...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya samu amincewar majalisar dokokin jihar Kano akan nada sababbin masu bashi shawarwari guda Goma. Bayan kammala karanta wasikar...
Gwamnatin Kano ta ce, sai al’umma da masu hannu da shuni sun bayar da gudunmawa za a samu cigaba mai dorewa tare da inganta rayuwar mata...
Mataimakin shugaban karamar hukumar Gwale Alhaji Ado Gambo Ja’en, ya yi kira ga mambobin kungiyar sintiri ta Bijilante da su kara kulawa da mutanen da suke...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu, ya gargadi Iyaye wajen sauke nauyin da yake kansu na tarbiyantar da ‘ya’yansu bisa koyarwar Addinin Musulinci....
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa shiyyar Kano EFCC ta cafke kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano Muntari Ishaq Yakasai bisa zargin...
Wasu barayi masu yin sata a cikin dare sun uzzurawa al’ummar unguwar Kadawa MulTara dake karamar hukumar Ungogo da sace-sace. Daga cikin barayin, an yi zargin...