A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Hukumar dakile yaduwar cututtuka a Nijeriya ta bude wasu dakunan gwaje-gwaje guda biyar don gano tare da tantance masu dauke da cutar zazzabin Lassa, a wasu...
Laraba 29 ga watan Janairu ita ce ranar karshe kan wa’adin da hukumar Karota ta baiwa direbobin Adaidaita Sahu, na kammala yin sabuwar rijista, ko kuma...
Sakataren Sarkin Fawar jihar Kano dake mayankar Abbatuwa, Musa Abdulkadir Gudidi, ya bukaci masu yankan dabbobin hakika na suna dama masu yanka don wata bukata, da...
Daraktar kula da al’amuran mata a ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar Kano, Hajiya Kubura Ibrahim Dan Kani, ta yi kira ga mata da maza...
Sarkin tsaftar Kano, Jafaru Ahmad Gwarzo, ya ja hankalin al’umma da su kasance masu tsaftar jiki da Muhalli domin gujewa kamuwa da cutar Lassa wadda aka...
Saurari shirin domin jin batutuwan da su ka shafi jihar Kano, Nijeriya da kuma Duniya gaba daya. A yi sauraro lafiya. Download Now