Saurari shirin Baba Suda na ranar Juma’a 17/01/2020 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki domin jin cikakke shirin A yi sauraro lafiya Download Now
Shugabannin Kungiyoyin Direbobin motocin haya reshen kantin Kwari a jihar Kano Sun yabawa kokarin Kwmishinan ‘Yansandan Kano CP Habu Ahmad Sani, wajen cigaba da inganta harkokin...
wadannan dama karin wasu labaran duk acikin Baba Suda na ranar Alhamis tare da Aliyu Wali Download Now A yi sauraro lafiya
Shirin Hangen Dala na ranar Alhamis tare da Abdulkadir Yusuf Gwarzo, saurari shirin domin jin labaran da su ka shafi siyasa tun daga jihar Kano harma...
Shirin Baba Suda Na ranar Alhamis 1/01/2020 tare da Aliyu Wali, saurari cikakken shirin domin wasu rahotannin masu fadakarwa, nishadantarwa da kuma ilimantarwa. A yi sauraro...
Limamin masallacin juma’a na Masjid Quba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce al’ummar musulmai su yi...
Mai magana da yawun hukumar gidajen ajiya da gyaran tarbiya na jihar Kano, DSC Misbahu Kofar Nasarawa ya ce, ba ka ra zu be ake kai...
Wata takaddama ta kaurewa tsakanin ‘yan kwamitin unguwa da ‘yan Sintiri na Bijilante a unguwar Hausawa dake karamar hukumar Tarauni. A baya dai ‘yan kwamitin da...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, dokar Nijeriyar ta yarda a dauki shaidar kurma a gaban kotu. Baba Jibo ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tayi holin mutane fiye da dari biyu da take zargi da laifukan fashi da makami, garkuwa da mutane da satar motoci...