Hukumar yaki da yiwa tattalin arziki zagon kasa EFCC ta gurfanar da wani matashi, Auwalu Shu’aibu Musa a gaban babbar kotun jiha mai lamba 16, karkashin...
Wani magidanci a jihar Kano, Kwamared Ado mai salati ya ce, Idan bai samu damar sayen dabbar Layya ba, zai shiga daji ya nemo kamo wata...
Wani manomi a jihar Kano, malam Kabiru Umar ya ce, ‘yan kasuwa ne ke janyo tsadar kayan masarufi ba manoma ba. Malam Kabiru Umar, ya bayyana...
Kungiyar bijilante da ke yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso, ta kama wasu matasa da ake zargin sun ziyarci gidan ango da amarya, bayan sun fito...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su kara jajircewa da ibada a goman farko na...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Human Right Network ta ce, abin takaici ne yadda a wannan lokacin ake samun iyaye mata suna cutar da ‘ya’yan...
Shugaban sashen kula da lafiyar al’umma da dakile cututtuka a ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Ashiru Rajab ya ce, za a hukunta duk jami’an lafiyar...
Ana zargin wata rigima ta barke tsakanin jami’an hukumar KAROTA da kuma wasu gungun matasa a gadar karkashin kasa ta mahadar titin Sabon titin Panshekara. Wakilin...
Tsohon shugaban kungiyar masu hada magunguna ta kaa reshen jihar Kano, Pharmacist Ahmad Gana Muhammad ya ce, rashin bin ka’idar shan magani ya sa cutar Maleria...
Sakataren ilimi na karamar hukumar Kumbotso, Magaji Baure ya ce, son karatu ga al’ummar Tudun Kaba yasa hukumar ilimi ta taimaka musu da ajujuwan da za...