Da safiyar yau laraba ne kungiyar kwadago ta kasa NLC ta fara gudanar da zanga zangar lumana, a Wani mataki na Jan kunne ga gwamnatin tarayya....
Kungiyar kwadago ta kasa NLC tace ba gudu ba ja da baya dangane da batun zanga zangar lumana da za ta fara gobe laraba 2 ga...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ayyana dokar takaita zirga-zirga ta tsawon sa’o’i 24 a faɗin jihar. Cikin wani saƙon da gwamnan ya wallafa a...
Jerin sunayen Ministoci 28 Abubakar Momoh – Edo Betta Edu – Kuros Riba Uche Nnaji – Enugu Joseph Utsev – Binuwai Hannatu Musawa Katsina Nkeiruka Chidubem...
Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na cewa Sojojin Kasar sun yi juyin Mulki, tare da sanar da kawo karshen mulkin shugaba Muhammad Bazum. Cikin sanarwar da suka...
Mataimakin shugaban jam’iyyar APCn arewa maso yammacin Kasar nan Salihu Lukman ya ajiye mukamin sa na zama Dan kwamitin gudanarwar jam’iyyar. Cikin wata wasika da Salihu...
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar, na nuni da cewa dakarun da ke gadin fadar shugaban ƙasa sun rufe duk wata hanyar shiga fadar a wani lamari da...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce ta kafa kwamatoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta...
Wata kotun tarayya ta hana kamawa, bincike ko Kuma gayyatar tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje game da zargin faifen bidiyon Dala. Yayin zaman kotun...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin karbar rashawa daga...