Dan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar APC a zaben 2023 Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya bayyana karbar kaddara tun bayan da ya Fadi zaben 18 ga...
Sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida gida ya karbi shaidar lashe zaben Gwamnan Kano. Ya karbi...
Kwamitin zartarwar jam’iyyar PDP na karamar hukumar Boko a jihar Benue ya dakatar da shugaban ta na kasa Sanata Iyochia Ayu daga jam’iyyar. Yayin yanke hukuncin...
Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana dage zaben gwamna dana ‘yan majalisar dokokin jihohi, zuwa 18 ga watan Maris. Jaridar Daily Trust...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin mia shari’a Mansur Ibrahim Yola ta aike da hon Alhassan Ado Doguwa gidan gyaran hali. Yansanda ne dai suka gurfanar...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano tace da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da Dan majalisar tarayya na Tudun Wada da Doguwa Hon Alasan Ado...
Shugaban Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu ya ce, hukumar za ta fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar...
Yau laraba 22 ga watan Fabrairu kotun kolin Kasar nan za ta cigaba da sauraron shari’ar Nan da gwamnonin Nigeria suka Kai gwamnatin tarayya, inda suke...
Hukumar lura da aikin ‘yan sanda ta kasa ta cire Hajiya Naja’atu Mohammed, daga matsayin ɗaya daga cikin masu sanya idanu na hukumar da za su...