Hukumar dake kula da asibitoci ta jihar Kano, ta ce zafin da ake fama dashi a yanzu, da kuma ɗaukar zafin injinan su bisa yanayin rashin...
Babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai Shari’a Abdullahi Liman, ta takadar da hukumar Hisba da kwamishinan ƴan sanda da kuma mataimakin babban Sifeton ƴan sandan kasar...
Babbar kotun jaha a ɓangaren ɗaukaka ƙara ta ci gaba da sauraron ɗaukaka ƙarar da Abduljabbar Nasir Kabara ya yi, yana ƙalubalantar hukuncin kisan da babbar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta farfaɗo da masana’antun yin saƙa na ƙananan hukumomi 44 da ke faɗin jihar nan, domin samawa matasa aiki ta...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatin sa ta ware Naira biliyan biyar domin biyan ƴan Fansho haƙƙoƙin su bisa la’akari da yadda...
Babbar kotun jaha mai lamba 1, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta zartas da hukunci a kunshin wata ƙara wadda Alhaji Musa Yakubu da...
Ƙudurin gyaran dokar gudanarwar Jami’ar Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke jihar Kano, ya tsallake karatu na ɗaya a zauren majalisar dokokin jihar. Ƙudurin ya kai...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin Dakta Zaid Abubakar, a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta jihar Kano, da kuma...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu a kan dokar da za ta wajabta yin gwajin lafiya gabanin aure a faɗin jihar ta...
Babbar kotun jaha a ɓangaren ɗaukaka ƙara ƙarƙashin masu Shari’a Aisha Mahamud, da Nasir Saminu, sun sanya ranar 9 ga wannan watan da ake ciki dan...