Limamin Masallacin Juma’a na Madina Sheikh Abdulmuhsin Bin Muhammad Alkasim, ya ce babu abu mafi muni dake saurin jefa wanda ya aikatashi a cikin wutar jahannama...
Gwamnatin tarayya ta ce inda ace gwamnati ba ta cire tallafin mai ba da wahalar da ake ciki a ƙasar ta fi haka a yanzu. Ministan...
‘Yan bindiga sun harbe mai martaba sarkin Koro Janar Segun Aremu mai ritaya, yayin da suka kai hari cikin daren jiya Alhamis a fadarsa dake karamar...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa Human Rights Network, ta gargadi al’umma musamman ma matasa, da su kaucewa daukar doka a hannun su...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin habbaka harkokin noman rani a karamar hukumar Gari da ke jihar. Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ne ya bayyana...
Wata kotu a nan Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisbah ta jihar Kano, bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi...
Babbar Jojin Kano Justice Dije Abdu Aboki, ta haramtawa Alkalan kotunan Majistri karbar duk wata kara ta kai tsaye wato First Information Report, daga gurin ‘yan...
Kungiyar ‘yan kasuwar canji da ke birnin tarayya Abuja sun sanar da rufe kasuwa daga gobe Alhamis, har sai abin da hali ya yi sakamakon tsadar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce babu sulhu tsakanin ta da ‘yan ‘addan da suke addabar mutane a sassan jihar. Gwamnan jihar Dauda Lawal Dare ne ya...
Yayin da matsalar tsaro ke kara ta’azzara a sassan jahohin Najeriya, majalisar dattawan kasar ta yi sammacin manyan hafsoshin tsaron kasar. Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan...