Alkalin babbar kotun shari’ar musulunci ta kasuwar Rimi dake zaman ta a Shahuci, Ambbasada, Barista, Alkali Abdu Abdullahi Waiya, ya shawarci ma’aikatan jarida da su kara...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tseratar da ran wani matashi mai suna Saifullahi Rabi’u mazaunin unguwar Samegu, da ya yi yunkurin kashe...
Zauren gamayyar kungiyoyin Arewacin kasar nan ya ce bai gamsu da yunkurin shugaban kasa Bola Ahmad Tunibu ba, na yunkurin mayar da wasu manyan hukumomin gwamnati...
Yanzu haka wata kotu a jihar Kano ta aike da Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda dan jam’iyyar APC a jihar Kano, gidan yari bisa zargin yin kalaman...
Kwamandan rundunar dake rajin dakile kawar da masu kwacen wayoyi da gyaran matasa ta Anty Snaching Phone dake jihar Kano, Inuwa Salisu Sharada, ya ce yadda...
Guda daga cikin ‘yan gwagwarmaya, kuma mai sharishi kan al’amuran yau da kullum Kwamared Bello Basi Fagge, ya ce canje canjen da gwamnatin tarayya ta fara,...
Kotun daukaka kara dake nan zamanta a sakatariyar Audu Bako a nan Kano, ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da ake yi tsakanin iyalan marigayi...
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jahar Kano NDLEA, Abubakar Idris Ahmad, Ya ce matukar ana son kawo karshen harkokin shaye-shaye...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Isma’il James, dan shekara 32, bisa zarginsa da kashe abokin aikinsa a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kara shigewa matasan jihar gaba wajen nemar musu aikin tsaro, bisa yadda suke fuskantar ƙalubale yayin da suke zuwa...